https://wwp.heweop.com/redirect-zone/1916280f
Yadda Ake hada Application ba tare da network ba

Yadda Ake hada Application ba tare da network ba


Yadda Ake hada Application ba tare da network ba


Yan uwa yau zan muku bayani yadda kuma zaku hada Application naku da kanku ba tare da kun biya ko sisiba kuma batare da kun sa network ba kuma Free ne zakuyi Abin da zakuyi da farko zaku sauke wani Application mai suna APK buider...


Wannan Application na apk APK buider zai baka damar kahada Application a chikin sa sannan zai baka damar kayi Edit na code din da akai amfani da su wajan hada App din...


kuma koda wannan irin App ne zaka iya kara masa wani abu idan kasan yadda Ake

Kasan che war shima Application da html code ake hada shi wannan dalilin yasa zaka iya kara ra,ayinka A application wanda ko bana kaba ne tun asali...


Da farko zakayi Download na App din da zakai amfani da shi, shi APK buider.apk kuyi Download na shi A inda na saka


Download


Sai kayi intoll din shi sai bude shi don fara hada naka din da farko zai numa kamar haka kamar yadda kuke gani A hotan nan dake kasa...



Idan kuma ka kasa hadawa sai ka kalli video da yake yi


nayi bayani sosai akan Application din nan sannan kada kumanta da subscribe please share 

mungode

 

0 Response to "Yadda Ake hada Application ba tare da network ba"

Post a Comment