https://wwp.heweop.com/redirect-zone/1916280f
 Yadda Ake Hada Application din siyar Da Data

Yadda Ake Hada Application din siyar Da Data


 
Yadda Ake Hada Application din siyar Da Data

Yan uwa nasan da yawa baku san Yadda Ake Hada Application din siyar da Data Ba kubiyoni A wannan bayani don kuma ku san Yadda xaku hada naku Amma kafin nan kusan website da Application da Html Ake hadawa sannan don kara wani design Sai A kara da css ko php nasan dayawa wannan Abu uku ba.bakin ku bane...

Wajan hada wannan Application baka buka tar su don Anhade komai A chikin wani Application wanda zakuyi Amfani dashi don Hada Application naku ko websites kamar Yadda App din yanuna kaga zaku yi komai A sauki kenan  kuma zan muku bayani  shi Dalla dalla^ wannan App din kuma misali irin shi kuma zaku hada idan harbaka yi wani Abu ba dai dai ba...

Akwai Link din Download din Application din Awannan Post kamar yadda na saba idan nayi muku bayani Akan Application ina ba da Link na Download din App kudanna gurin da nasaka Download๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

-Download

Bayan kabude App din don fara Aiyki da shi zai nuna maka haka sai ku zabi inda Aka saka Register now in kuke gani Nayi Alama ๐Ÿ‘‡

https://www.kadawateam.com.ng/2022/11/yadda-ake-hada-application-din-siyar-da.html


Nasan dayawa Yanzu Yadda Platform Yayi yawa kowa ya,iya Register A kowanna Abu to kamar Haka zaku yi ku chike kumai Ydd Yake Awannan hotan nakasa shi zaku chi ke

https://www.kadawateam.com.ng/2022/11/yadda-ake-hada-application-din-siyar-da.html


Bayan ka gama zai mai da kai baya kar ka Damu yayi kenan√ `` sai kayi login din shi Account Naka da kayi zai bude ma kamar Haka:-๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://www.kadawateam.com.ng/2022/11/yadda-ake-hada-application-din-siyar-da.html



~^Abin da Application din Yake yarabu gida biyu zada iya Hada website naka A chiki  kuma Zaka iya Hada Application to sai ka zabi ra,a yinka misali bayani nan na hada App ne to sai ka zabi hoto mai icon din Android App na kasa daga nan sai ka sah sunan App din da kake so...


  • Yana da kyau kusani don ku hada irin wanda kuke so 
  • Kuna buka tar koyon html ko css ko php
  • Baku san menene wannan Abubuwa uku ba
  • Tayane zaku fara sannin su chikin sauki?


Duk kannin wanda yake so hayar da zai hada Application din sayar da Data ko wani App din kuma besan ta ina zai fara ba to kayi min magana A WhatsApp kusani karka yi tunani kudi zan che kabani no mu muna kawo muku bayani don ku karu badan ku biya mu ba sai dan mufaran ta muku...


Mungode kuyi share :-08109438655 √√


0 Response to " Yadda Ake Hada Application din siyar Da Data"

Post a Comment