Yadda Ake Hada Application Da Platform
Yadda Ake Hada Application Da Platform
Yan uwa idai ka biyoni A wannan bayani To mutuka zai tema keka Don kaima ka san yadda zakana hada Application ko Platform Da Ake hada wa A Yanzu...
Wace Hanya ce zaka bi Don ka Hada Daya Daga chuki. Platform din ko Application Din Hanyar Yar Ita che Kamar Haka Akwai App mai Suna "Blesson Hausa" Wanda zakayi Download Wanda Video ne A chi kinsa Da Hausa, Kafin bayani App Din Ku Danna👇
Application din kamar makaran ta che A wayar ka Don Akwai Class Dayawa wanda nasan dole sai ka sami wanda zai Amma Faneka, Anyi hakan ne don Amfani Yan uwa Hausawa masu son iya daya daga chikin,
A bin da App din ya kunsa, √
masu Application Din makaran ta ce dasu ta koya wannan Abubuwa to Amma akwai masu bukata wanda ba,a garin suke ba shine dalilin da Yasa suka hada App dan sauka kawa masu bukata...
- QUR'AN CLASS
- JAVA CLASS
- HTML CLASS
- CSS CLASS
- WEB DEVELOPMENT
- APP DEVELOPMENT
- OTHERS CLASS
- BUSINESS CLASS
▶BA iya suke nan ba za,A sanar dakai in Anyi sabon Post ◀
Sadai komai ba kyauta bane kamar Yadda in muyi video muke dora muku A YouTube Don masu App din basa hakar YouTube, ka mar yadda na ce makaran ta che, Abi da kake so shi zaka biyu kudin sa ka koya,,,
Kudi baya da wani yawa Abinda zaka na biya, "ABIN LURA" Kafin ka biya kudin otp zaka iya magana da Admin din App din A WhatsApp ta Number shi +234 704 430 0344
Wane video ne A chikin ko wane class?
Qur'an : zaka koyi kara tune iya ka inda zaka iya don kamar ka shiga makaran ta Aji na farko ne...
Java class nasan daya wa ma basu san menene java kawai su san de Ana hada Games na kara mar waya to ba iya haka Ake Amma fani da shi ba Ka kalli darasi
In ka iyasu hakan zai tema keka sosai html Ana Hada abu buwa da shi da kuma css A Amma wani da An che Html sai yaga kamar ba Zai iya ba, ba wahala...
Kawai dai ka sauke App din kuma sai kayi Resister Abin da zaka sa sune kawai👇
Idai kana da burin hada Application to App din nan zai temake ka√ °shi Dan Allah zaka iya yimana status Din wannan Post?
Kalli Bayani A video Step by Step A nan👇
"MUNGODE" ✍️Usman U-k√

0 Response to "Yadda Ake Hada Application Da Platform"
Post a Comment