Abdull fatah Ghali Isah ceo Arewa Daily
Abdull fatah Ghali Isah ceo Arewa Daily
Assalamu Alekum mabiyan wannan site kamar Yadda Awasu lokutan mukan kawo muku bayani Akan Abin da kuke ta tambayar kanku Yauma mun zomuku da Bayani Akan "Abdull fatah Ghali Isah"
Abin da mutane ke Tambaya Akan shi=
mene yasa yadena dora mana video sosai yanzu mene yasa komai na shi ya chanja mene yasa baya yimana Replay Akan Lokaci, To Zaku samu duk kanni Amsarr ku
Da farko Full Name Abdull fatah Ghali ko kuma inkiya Elsisi King of Tech, Ko ka che Active Ustaz, A Yanzu yana da shakara 22 kuma Youtuber wanda yake kawo video masu mushin man chi Amma sai dai hakan Ya chanja mutane na korafi yadena dora video sosai...
Ko mene yajawo hakan >>duk kanni mabi Yansa susan An rufe Channel din shi ta farko wannan na daya daga chin dallin tsayawar sabon video duk da dai kafin fara hakar YouTube ma Yana da kudin sa• Yasa ke bude wata channel wanda mutane suka ga karo daya da subscribe 100k da samti...
wannan na daya daga chikin sirrin yaka kamata YouTuber susani ba,a yin iya channel daya A yanzu don idan daya ta samu matsala sai kakoma daya wanda shima hakan yayi...
Dalilin rashin sanin channel din kafin yanzu shine bada hausa Yake dora video ba A ita Amma yahakura da duk kan video chi ki ya goge ya mai da shi sunan channel din Ta Hausa√√
Batting dora video kuma dole kuyi masa uzri don Ana bukatar video mai kyau, rashin Replay kuma kusan yana samun sako fiye da 5k kokai ne wani ba zai sami Amsar sa ba < Duk da yabude website A yanzu shima yasa mu matsala kuma bayan Ad sunyi Approve A site wanda yawan mu bamu ji dadin hakan ba...
Mene Ra,ayika Akan shi?
Mene yasa bazaka manta da shiba?
Mene yasa yake burgeka A rayuwan shi?
Mungode Please share Post √√√


0 Response to "Abdull fatah Ghali Isah ceo Arewa Daily "
Post a Comment