Maru buchiya Fadila H Aliyu
Maru buchiya Fadila H Aliyu
Assalamu Alekum *Daga bangaren kawo muku labarai, yau muna tafe da bayani maru buchiya "Fadila H Aliyu" wannan na Daya daga chikin marubuta mafi shara A Yanzu...
wannan mata shiya "Fadila H Aliyu" tadade Tana rubuta Litta tafan Yaki da sauran su Kuma tana Daga chikin marubuta masu Mabiya Daya A social media kamar Yadda Yawan mabiyan ta Na Facebook suka nuna
Gidan Radio Freedom sun tambaye ta Yau she ta fara Facebook- 2010 kuma shafin nata be taba samun matsala ba har yan zu
Kuma Ta kware wanjan rubu tu masu Amfani ga Al.uma kuma Ta sami nasa rori wanda baza ta iya man tawa dasuba, Sai dai Awa su Lokutan A nay mata [ tembayoyi A Comments ]wanda itama tana mama kin hakan kamar su »
>Yau she zaki Aure ko ba mane mine
Kin yi Aure kuwa "Yakata kiyi Aure wanda Har izuwa yanzu ba,a daina ba, To shi dai Aure Lokachi ne kamar yadda kowa Yasani
Marubu chiyan nan na iya bakin kokarin ta wajan ingan ta littafin ta, hakan yasa duk in ida kazaga ka fadi Fadila zaka ji An santa √
Tana yawan fatan Alshe ri ga masoyan A duk ida suke A fadin duniya, Tana zaune A katsina Yanzu Tayi karatu sosai inka bibiyi Lita fanta Zaka fa shin chi Haka 100%
Nasan da yawan ku ku san hakan, masu rubutu na chewa Al,kalami Yafi Takobi? Ko hakan ne ko kawai suna fada ne Amma wannan Ana yabawa da litta fin ta sosai kusan kowa yake yin Abun sa mai kyau to zai ga Amfani hakan...
Kar ku damu wata rana zaku ji Fadila Tayi Aure kamar Yadda kowa yake san tayi
" MUNGODE" ✍️ Aisha Muhammad




Yayi
ReplyDelete