Yadda Ake Bude Gmail Account (2023)
Yadda Ake Bude Gmail Account (2023)
Assalamu Alekum Yan Uwa barkam da Yau sannu mu da sake Haduwa daku A wannan Posts: Yan,uwa Bayani da zanmuku shine na Yadda kaima zaka bude Gmail Account Ta wayar ka batare da kaje CAFE Anbude ma ba, Zan.muku bayani sosai duba da Haryan zu mutane na tembayata na Bude musu Email Again wasuma tembaya suke Ya banban chi [ Email da Gmail Yake ] Hakan na bani mama ki Kwarai To masu wannan tembaya duk ka Abu daya ne kawai mallakin Google ne wanna idan kana Yin Abu daya daga wadan nan Dole ne sai da shi,
- Create YouTube channel
- Create website Blog
- Create Online storage
- Upload contacts online
- Upload All File media online
Misalin kadan kenan dan baya haka ya tsaya ba Dole sai kana da shi zaka yi Register A wadan su Abubuwan kamasu wani Platform ko YouTube ko Blogger And WordPress ko mediafire ko Google Drive ko Google my Business & contacts .....
Gmail wata hanya che ta in box wadda za,a iya turoma sakon sirri ta ita ko kuma kayi wani Agiye Agiyen ka A online ta sirri ba ta re Da kayi wani ko kon to ba shifa idan ka malla ke shi kuma ka san duk wani Abu da Ake da shi, to kadai na rasa wadan su Abubuwa naka kamar Documents naka√
Yadda zakai don kaima ka bude gmail da kanka kuma da wayar Android sai ka biyoni Daya bayn daya Farko da Tebbatar wayar ka Akwai Gmail Application wannan π!!
Kayi Anfani da daya daga chikin su sai kai Open ka bude data sai ka taba Add New Email Zabin da zai baku shi ne sai ka danna
To Agaba kana da zabi biyu na kalar irin email din da kake so na Business ko naka kai ka dai zabi iya naka. Sai ka kayi kamar
Basic Information sai ka chike yadda baza ka manta ba sabi da tsaro kai ka san yadda zaka saka Amma dai kayi ko mai Dai dai Kun ga dai Yadda nayi A wannan Hotan π
Bayan ka danna Next Yakawo maka nan sai kaga duk sunan daya sama zaka iya man tawa Ta,iyu ma kaga Da nubobi To sai taba in da nayi muku Alama Ka rubuta Yadda Kake so in har ba wanda Yayi Anfani da Irin sa Ko Ka Duba Bayani wannda Nayi A Baya
Bayan nan sai ka sa Password: mai Karfi don Abune mai in gan chi kasa fiye da na sauran wasu Abubuwa da kake sawa: [+]
Abin da yaka mata kusani Yanzu indan ka bude wannan Google Account zasu barka kayi Aiki da Amma ilar shine babu number ka Akan shi kenan Bayan ka bude wani Abu da shi kuma kazo ka sami matsala dole ne ka Saita wadan na Abubuwan Duk kan su!!!π
Yadda Ake idan Anchanja sabuwar waya ko in za,a dora Shi A Computer bayan ka zo Gurin da kazabi [ For myself ] sai ka Rubuta shi Address na Email naka wajan Misalin Yadda wannan Yake πU****k@gmail.com
Next password din shi shike nan zai dawo√
Idan kana da tantama Akan Email ma ka daina Nasan kuna gin dadin ka san chewa da Wannan site Din Mungode :Share ππ







0 Response to "Yadda Ake Bude Gmail Account (2023)"
Post a Comment