https://wwp.heweop.com/redirect-zone/1916280f
Sirrikan Plotagon Cartoon Story App

Sirrikan Plotagon Cartoon Story App

Sirrikan Plotagon Cartoon Story App

Yan uwa Bayani sosai Akan Application Na Plotagon, App ɗin zaka hada video A shi kuma zaka cire shi Da Hasken shi ka dora A Duk Social media, Da kake Amfani Da su, indan kana neman Hanyar Hada Video na Labari ko na wani sako kuma A sauki To kayi Aiki Da wannan App...

Sai dai Application Din Akwai wasu Abubuwa Wanda ba kyauta bane A cikin sa, Amma hakan ba zai shafi ban garen hada video kaba, misali Zaka iya hada mutane naka wanda zakana Aiki da su ko wani Gida ko wajan shakatawa ko cikin mota Da dai sauransu, hanya Ta farko Da zaka iya kara hakan in kana so kana yin video mai tsawan 50min hadi da chanja gurin zama, ko wani guri mai kyau, dole sai ka sawa App ɗin wani File, Ga Video Na Yadda Ake Sakawa Nan👇

Zaka sauke File Ɗin A Telegram Ɗin mu ziyar ci Channel ɗin tamu wadda A nan zakayi Download Nashi, Danna nan

Hakan zai temaka muku sosai wajan yin video Batare Da kana da Computer ba ka hada Animation, video karike Channel Taka, kana Zaune a gida, zaka koyi irin wannan editing ɗin na video, In kana tare da mu, Ba da iya Application Na Plotagon ba dama wasu kari.

Idan kasan kasami matsala wajan Saita shi ko Download na file Ɗin Ta,iyu akan wannan ne, In baka Telegram | Yan uwa dayawa basa Yin Telegram kasan chewar Sabo ne A Social media in ba irin wannan ta samuba A sannan wani yasan shi, Ku saita App din Yadda Yaka mata kuyi video sosai Da shi,

Yadda Ake Download Na File Ɗin bayan ka shiga Telegram Ɗin kayi Join sai ka taɓa hotan kan profile bayan nan saika taɓa inda Aka saka File zaka gan shi A Farko sai ka Danna shi ka jira shi... Kalli hotan ƙasa^

Kamar haka zakayi in Sha Allah babu wahala zaka sauke shi kafara Aiki Da shi, Telegram Din Akwai na free da na kudi, in kayi Download na file Ɗin zaka ganshi ne Yazo maka babu suna sai dai, (Numbobi) "Mungode"


1 Response to "Sirrikan Plotagon Cartoon Story App"