Da mar koyon Editing na Video kyauta
Idan kana daga chikin masu son koyon editing na video A computer wannan dama zata tema keka, kamar yadda kuke shiga YouTube don duba wani Abu idan ya shige muku duhu, wani sa,in kusami Amsar ku wani lokachi kuma Aka sin haka' Hanyar Da zaka Bi wanda zan muku bayani A yanzu Na san Da yawa kuna yin search ne Da Turan chi ko hausa kawai wanda haka yasa Akan kara mar ma tsala sai ka kalli video Fiye da 10 Baka iya Abun da kake so ba shine na che zanyi iya bakin ko kari na don na kara gwada muku wata hanya, wanda zanmuku misali da ban garen video Editor Ta hayar Adobe Premiere pro Tutorial Free.
Dalili na shi ne idai kakali video, A wannan channel din, kuma ka kasa editing Video to gaskiya baza ka iyaba don ita che Damar ku don kuma ku koya: Duba da Yadda in ka koyi editing din nan zaka sami kudi da shi...
Hanyar da zakabi ita che Daya daga chikin wasu channel da nake bibiya A YouTube shi ne kuma nawo muku, Don ku ziyar ta Ku fashin chi video Editor na computer, ku iya rike kanku da dashi.. Sai dai bayani wanda ban muku ba shine, Yaren video Arabic ne, Da larab chi ne video, idan baka jin yare, to yadda zaka keyi shine kana chire volume na video sai kawai ka kalle shi a haka A hk.
Don shiga daya daga chikin Class din nan to kawai ka Danna nan 👈 nasan dayawa zaku so na rin ka kawo muku irin wannan to kuyi mana share tahaka ne zamu gane kuna san irin wannan post sai muna kawo shi A ko da yau she don kuwa irin su na da yawa sai dai duk baku san yadda zaku saka kawo muku irin videyo yin su ba zan chi gaba da tei maka muku idan ku nai mana share, ba dan ko maiba. Kusan ko mai abinda muta ne ke so shi Aka fiyi....
Awasu lokutan ana barin mu A baya ne don kawai bama mai da hanka linmu wajan Abu wanda zamu iya dogara da shi, inma baka kalla ba muma zami video mai yawa akai, Da Hausa Zamu yi Do munku.... Usman U-k
Mungode da ziyar tar site din Kadawa team
Ka Dena karya
ReplyDeleteMene na karya a nan?
ReplyDeleteNice content. Visit my blog atNairascript
ReplyDelete